<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>318</hymn_number>
<lyrics>[V1]
 1) Ku zo, mu tafi can
 Gidan Ubanmu, Gidan Ubanmu, Gidan Ubanmu.
 Ku zo, mu tafi can, Gidan Ubanmu,
 Wurin Yesu Mai Ceto.
 2) Wahala ba ta can
 3) Ba wani ciwo can
 4) Mutuwa ba ta can
 5) Ai, babu yunwa can
 6) I, babu kuka can
 7) Sai murna za mu yi
 8) Sai daɗi za mu ji</lyrics>
<title>Ku Zo, Mu Tafi Can LW318</title>
</song>